Nakura
Na'ura wannan wani abu ne wanda ake amfani dashi wajen sauƙaƙa aikin hannu wanda da badanshi ba da sai mutum ya wahala da hannunsa yayi aiki.[1]
Na'ura sun rabu kala kala
gyara sashe- Akwai wanda aka tsara take aiki da kanta watau a turance ce ana kiranshi da Robot.
- Akwai ta gargajiya wanda take an haɗata da fasaha don ta rage wahalar aiki.
- Akwai wanda sai an dama wasu abubuwa zatayi amfani.[2]
Misalan Na'ura
gyara sashe- Tarakta watau a turance Tractor.
- buldoza watau a turance Bulldozer.
Amfani Na'ura
gyara sashe- Aikin da za'a kwana anayi na'ura zatayishi a ɗan ƙaramin lokaci kuma babu ƙuskure.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Hermann G, Harris (1907). Hausa Stories and Riddles With Notes and a Copious. The Mendip Press, ltd., Weston-Super-Mare. Archived from the original on 2022-08-30. Retrieved 2022-09-11.
- ↑ Paul, Newman; Roxana Ma, Newman (1977). Modern Hausa-English dictionary. University Press Plc Ibadan. ISBN 0195753038.