Nafisatou Mousa Adamou
Nafissatou Moussa Adamou (an haife ta 27 Satumba 1997) ƴar wasan ninƙaya ce ta Nijar. An haife ta a Yamai babban birnin Nijar. Ta shiga gasar Olympics ta lokacin bazara na 2012 a London.[1] Adamou ba zata tsallake zuwa wasan kusa da na ƙarshe ba saboda ƴan wasan ninƙayar ta kammala da matsayi na 71.
Nafisatou Mousa Adamou | |
---|---|
Ɗan Adam | |
Bayanai | |
Jinsi | mace |
Ƙasar asali | Nijar |
Suna | Nafissatou |
Shekarun haihuwa | 1997 |
Wurin haihuwa | Niamey |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | swimmer (en) |
Wasa | ninƙaya |
Participant in (en) | 2012 Summer Olympics (en) |