Nadushan
Nádüshan ( Persian , / nəˌduːˈʃæn /, Kuma Romanized as Nodūshan, Nowdüshán, da Nūdüshán ) Wani birni ne, da ke a yankin tsakiyar kasar Iran, Lardin Yazd. Garin yana cikin yankin tsaunuka inda mutane da yawa ke zaune a gonaki kuma suna da lambunan 'ya'yan itace. A ƙidayar jama'a ta shekara ta 2011, akwai yawan jama'a kimanin mutum 2,332 a cikin iyalai 718. A tarihi, an yi imanin yawancin mazaunan Zoroastrian ne.
Nadushan | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Iran | |||
Province of Iran (en) | Yazd Province (en) | |||
County of Iran (en) | Meybod County (en) | |||
District of Iran (en) | Nadushan District (en) | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 2,351 (2016) | |||
Labarin ƙasa | ||||
Bangare na | Meybod County (en) | |||
Altitude (en) | 2,082 m |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.