Nadiya Kounda
Nadia Kounda (an haife ta ranar 24 ga watan Oktoba shekara ta alif dari tara da tamanin da tara miladiyya 1989) Yar fim ce ta Maroko.[1][2]
Nadiya Kounda | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Casablanca, 24 Oktoba 1989 (35 shekaru) |
ƙasa | Moroko |
Mazauni | Montréal |
Harshen uwa | Larabci |
Karatu | |
Makaranta | Université de Montréal (en) : film studies (en) |
Harsuna | Larabci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi |
IMDb | nm3339204 |
nadiakounda.com |
Ayyuka
gyara sasheAn haifi Nadia Kounda a Casablanca, Morocco. Ta fara aikinta a fim da talabijin a shekara ta 2008, a Maroko. A shekara ta 2011, ta taka muhimmiyar rawa a fim din L'amante du rif [fr], inda ta sami karbuwa a kasar ta. A wannan shekarar ta koma Montreal, Kanada, inda ta yi karanci wasan kwaikwayo da shirya fim. A nuna shi a cikin fina-finai da shirye-shiryen talabijin na kasa da Kasa.[3][4]
Fina-finai
gyara sashe- Rabat in a supporting role. (Nasrdin Dchar won a Gouden Kalf best actor award for his performance in this film.)[8][9]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Boisselet, Pierre (30 September 2017). "Cinéma: la Marocaine Nadia Kounda remporte le prix de la meilleure actrice au festival d'El-Gouna". JeuneAfrique.com (in Faransanci). Retrieved 11 October 2019.
- ↑ "Le cinéma s'invite à votre soirée télé avec Volubilis, ce dimanche sur 2M". 2M (in Faransanci). Archived from the original on 5 November 2019. Retrieved 11 October 2019.
- ↑ "Egypte: Nadia Kounda désignée meilleure actrice au festival El-Gouna" (video). 2M (in Faransanci). Retrieved 11 October 2019.
- ↑ "Moroccan Faouzi Bensaidi's 'Volubilis' Wins Malmoe Festival Jury Prize". Morocco World News (in Turanci). Rabat. 12 October 2018. Retrieved 27 November 2019.
- ↑ Simon, Alissa (14 December 2011). "The Rif Lover". Variety (in Turanci). Retrieved 27 November 2019.
- ↑ Mathieson, Craig (1 January 2009). "The Rif Love Review". SBS Movies (in Turanci). Retrieved 27 November 2019.
- ↑ Kay, Jeremy (19 December 2011). "PSIFF launches Arab Cinema programme". Screen Daily (in Turanci). Retrieved 27 November 2019.
- ↑ "Rabat". Nederlands Film Festival (in Turanci). 2011. Retrieved 12 May 2022.
- ↑ van Hoeij, Boyd (26 October 2011). "Rabat". Variety (in Turanci). Retrieved 12 May 2022.
- ↑ Neilson, Joanna K. (14 April 2020). "Mistaken Movie Review". HorrorDNA (in Turanci). Retrieved 12 May 2022.
- ↑ "IMDB review". IMDB (in Turanci). 2017. Retrieved 12 May 2022.
- ↑ "Mistaken". Amazon (in Turanci). 2021. Retrieved 12 May 2022.