Nadia et Sarra
Nadia et Sarra, fim ne na wasan kwaikwayo na Franco-Tunisiya da aka shirya shi a shekarar 2006 wanda Moufida Tlatli ya ba da umarni kuma Ephraim Gordon ya shirya.[1] Fim ɗin ya haɗa da Hiam Abbass da Dorra Zarrouk a matsayin jagorori yayin da Hichem Rostom, Nejia Ouerghi, Nadia Saiji, Mohamed Ali Ben Jemaa da Nidhal Guiga suka taka rawar gani.[2] Fim ɗin ya tattauna ne da Nadia, wata farfesa 'yar ƙasar Tunusiya mai shekaru 47 kuma ta shiga cikin kokawa da rashin al'ada.[3][4]
Nadia et Sarra | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2003 |
Asalin suna | Nadia et Sarra |
Asalin harshe |
Faransanci Larabci |
Ƙasar asali | Faransa da Tunisiya |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
During | 90 Dakika |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Moufida Tlatli (en) |
Director of photography (en) | Alain Levent (mul) |
External links | |
Specialized websites
|
An dauki fim din a birnin Tunis na ƙasar Tunisia. Fim ɗin ya fara fitowa a ranar 20 ga watan Yuni 2006 a Faransa.[5] Fim ɗin ya sami ra'ayi dabam-dabam daga masu suka.[6]
'Yan wasa
gyara sashe- Hiam Abbass a matsayin Nadia
- Dorra Zarrouk a matsayin Sarra
- Hichem Rostom a matsayin Hedi
- Nejia Ouerghi a matsayin Om El Khir
- Nadia Saiji a matsayin Leila
- Mohamed Ali Ben Jemaa a matsayin Majid
- Nidhal Guiga a matsayin Dalila
- Serge Meddeb a matsayin Tarak
- Samia Ayari a matsayin Gynecologue
- Martine Gafsi a matsayin Soraya
- M'Hamed Ali Grandi a matsayin Darakta
- Haifa Bouzouita a matsayin Danseuse
- Elyes Messaed a matsayin Professeur de gymnastique
- Leila Ben Hamida a matsayin Jeune fille 1
- Ahlem Cheffi a matsayin Jeune fille 2
- Mohamed Bechir Snoussi a matsayin Jeune lyceem
- Mourad Toumi a matsayin Docteur Selmi
- Adel Cherif a matsayin Chauffeur de taxi
- Taoufik Ayeb a matsayin Homme Avenue
- Leila Rokbani a matsayin Vendeuse
- Wassila Dari a matsayin Ouvreuse
- Naejib Khalfallah a matsayin Serveur du café
- Hafedh Dakhlaoui a matsayin Rayan
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Nadia et Sarra" (in Turanci). Retrieved 2021-10-06.
- ↑ "NADIA ET SARRA (2004)". BFI (in Turanci). Archived from the original on January 31, 2017. Retrieved 2021-10-06.
- ↑ "NADIA AND SARRA". Cinétévé (in Turanci). Retrieved 2021-10-06.
- ↑ "Nadia et Sarra (2004): FilmTotaal". www.filmtotaal.nl. Retrieved 2021-10-06.
- ↑ "MOTHERS & DAUGHTERS COLLECTION - NADIA AND SARRA ORIGINAL TITLE: COLLECTION MERES / FILLES - NADIA ET SARRA". mediawan. Archived from the original on 2021-10-06. Retrieved 2021-10-06.
- ↑ "Films at Africultures : Nadia et Sarra". Africultures (in Faransanci). Retrieved 2021-10-06.