Nadia Medjmedj
Nadia Medjmedj (An haife ta a ranar 20 ga watan Maris 1974), 'yar wasan Paralympian ce daga kasar Aljeriya wacce ke fafatawa musamman a rukunin F56 A wasan Shot put and discus throw events.[1] [2]
Nadia Medjmedj | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Kusantina, 20 ga Maris, 1974 (50 shekaru) |
ƙasa | Aljeriya |
Karatu | |
Harsuna | Larabci |
Sana'a | |
Sana'a | Dan wasan tsalle-tsalle |
Mahalarcin
|
Ta shiga gasar wasannin nakasassu ta lokacin zafi na shekarar 2008, a birnin Beijing na kasar Sin.[3] A can, ta ci lambar tagulla a cikin wasan women's shot put na mata na F57/F58 da women's discus throw na mata a F57/F58.[4]
Manazarta.
gyara sashe- ↑ "Nadia Medjmedj" . London2012.com . London Organising Committee of the Olympic and Paralympic Games. Archived from the original on 2012-08-29. Retrieved 2020-01-16.
- ↑ "Nadia Medjmedj" . Rio2016.com . Organizing Committee of the Olympic and Paralympic Games Rio 2016. Archived from the original on 2016-12-12. Retrieved 2020-01-16.
- ↑ Rowbottom, Mike (16 March 2018). "Medjmedj breaks own discus F56 world record at World Para Athletics Grand Prix in Dubai" . InsideTheGames.biz . Retrieved 2020-01-16. "Algeria's Nadia Medjmedj broke her own shot put F56 world record in Dubai"
- ↑ Nadia Medjmedj at the International Paralympic Committee