Amri ƙabilar Larabci ce ta Sudan . Mambobin wannan kungiya suna jin larabci na ƙasar Sudan. Adadin mutanen da ke cikin wannan rukuni ya kai kusan 50,000.

Mutanen Amri

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe