Kabilar Akuapem na daya daga cikin manyan kabilun mutanen Akan dake zaune a Ghana. Yawancinsu suna zaune ne a kudancin yankin Gabashin Ghana.[1]

Mutanen Akuapem
Yankuna masu yawan jama'a
Ghana
Kabilu masu alaƙa
Mutanen Akan

Manazarta gyara sashe

  1. Ayesu, Ebenezer (2013-01-01). "One state, many origins : peopling of the Akuapem State : a re-examination". Contemporary Journal of African Studies (in Turanci). 1 (1): 27–54. ISSN 2343-6530.