Musty Fashion
Musty Fashion Jarumi ne Kuma mawaki a masana'antar fim ta Hausa wato masana'antar Kannywood, Wakar data fito dashi ta haskaka shi a duniya itace wakar da yayi Mai suna( Allah bani dama), ita ce ta haskaka shi a duniyar mawaka.
Wakokin sa
gyara sashe- Allah bani da dama[1]
- zan so ka bani dama
- Soyayya
Takaitaccen Tarihin sa
gyara sasheMusty fashion sunan sa mustapha Hussain furodusa ne Kuma mawaki sannan jarumi a masana'antar fim ta Hausa, ya shigo masana'antar kanniwud tun yana bin Yan fim yana Neman a kira ni aiki amatsayin (production assistant)Dan aike , a hankali yazo ya zama jarumi, daga baya ya zama furodusa, musty beyi aure ba.
- Fina finan daya shirya[2]
- gadara (shiri mai dogon Zango)
- Yahoo boys
- Madafar kaunah (shiri mai dogon Zango)
- yahoo boys
- gadara series
- madafar kaunah.