Content deleted Content added
M Bash Ne (hira | gudummuwa)
Layi na 101
 
Wannan ba ƙaramin laifi bane kuma ya saɓa ma ƙa'idojin bada gudummuwa a Hausa WIkipedia dama al'ummar Wikimedia baki daya. A saboda haka nayi blocking dinka na tsawon wata shidda domin ka sake tunani kuma ka fahimci girman abinda kake aikatawa. Ya zama wajibi kayi amfani da account ƙwara ɗaya bayan block dinka ya ƙare. –[[User:Ammarpad|Ammarpad]] ([[User talk:Ammarpad|talk]]) 20:27, 3 Oktoba 2024 (UTC)
 
== Requested for Unblocked ==
 
Assalamualaikum [[User:Ammarpad|Ammarpad]],
 
 
 
Ina neman afuwa bisa kuskuren yin amfani da accounts fiye da guda ɗaya nawa a lokacin da nake gyare-gyare a Wikipedia. Na fahimci cewa hakan ya sabawa ka'idojin Wikimedia, kuma na yarda da alhakin wannan kuskuren.
 
 
Ina rokon ka da ka buɗe ni daga wannan blocking tare da alkawari cewa ba zan sake yin wannan kuskuren ba a nan gaba. Zan bi duka ka'idojin Wikipedia yadda ya kamata domin gudummawa ta ci gaba da kasancewa bisa dokoki da tsare-tsaren da aka kafa.
 
 
A ƙarshe ina mai ƙara bada haƙuri bisa abinda ya faru, na kuskuren da na aikata. Na so na yi magana a discussion page ɗi na ne amma baya buɗewa. Ina so a buɗe min domin na samu damar yin magana a discussion page please. Na yi alƙawarin
 
 
Na gode da lokaci da kuma fahimtar ka.
 
 
 
Nagode sosai.@[[User:M Bash Ne|M Bash Ne]] ([[User talk:M Bash Ne|talk]]) 15:07, 22 Oktoba 2024 (UTC)