Musa Musawa, (An haife shi ranar 1 ga Afrilu, 1937) marigayin ya kasance mai watsa labarai, jami'in diflomasiyya kuma hazikin ɗan siyasa.[1]

Ya rasu ne a ranar Talata bayan ya sha fama da rashin lafiya. Alhaji Musan Musawa ya rasu ya bar ‘ya’ya da dama da sauran ‘yan uwa, ciki har da mataimakiyar mai magana da yawun kungiyar yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar APC, Barista Hannatu Musawa, wadda ita ma marubuciya ce ta mako-mako a rukunin jaridun LEADERSHIP.[1][2][3]

Manazarta

gyara sashe