Muhammadu Inuwa
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Muhammadu InuwaMuhammadu Inuwa (Taimako·bayani), wanda wani lokaci ake kira da Inuwa dan Madacci, wani shahararren barawo ne wanda yayi kaurin suna dalilin labarin artabunsa da Tsohon Tudu a cikin wakar Gambo Jega.
Bayan fage
gyara sasheMutane da dama suna ganin cewa labarin Muhammadu Inuwa na cikin wakar Gambo Jega shafa-labari-shuni ne kawai, amma wadansu kuma sun yarda da labarin a matsayin labari ne gaskiya.