Muhammad Yunus (an haife shi a ranar 28 ga watan Yunin shekara ta 1940) masanin tattalin arziki ne na Bangladesh, Kuma ya kasance babban kasuwa, kuma babban siyasa, kuma shugaban jama'a wanda ke aiki a matsayin Babban Mai ba da shawara na biyar na gwamnatin wucin gadi ta Bangladesh tun daga takawas ga watan Agusta shekara ta alif dubu biyu da a shirin da hudu (2024). [1] An ba Yunus lambar yabo ta Nobel ta zaman lafiya a shekara ta alif dubu biyu da shidda (2006) don kafa Bankin Grameen da kuma gabatar da ra'ayoyin karamin bashi da karamin kudi.[2] Yunus ya sami wasu babban girmamawa da yawa ta kasa da kasa, ciki har da lambar yabo ta Shugaban Amurka a alif na dubu biyu da tara (2009) da lambar yabo na zinare a 2010.[3]

Muhammad Yunus
Rayuwa
Haihuwa Bathua (en) Fassara, 28 ga Yuni, 1940 (84 shekaru)
ƙasa Bangladash
Harshen uwa Bangla
Ƴan uwa
Yara
Karatu
Makaranta Vanderbilt University (en) Fassara
Chittagong College (en) Fassara
University of Colorado (en) Fassara
University of Dhaka (en) Fassara
Chattogram Collegiate School (en) Fassara
Matakin karatu Doctor of Philosophy in Economics (en) Fassara
Harsuna Turanci
Bangla
Sana'a
Sana'a Mai tattala arziki, entrepreneur (en) Fassara, university teacher (en) Fassara da Ma'aikacin banki
Employers University of Dhaka (en) Fassara
Middle Tennessee State University (en) Fassara
La Trobe University (en) Fassara  (2016 -  2017)
Kyaututtuka
Imani
Jam'iyar siyasa Nagorik Shakti (en) Fassara
IMDb nm1944474
muhammadyunus.org

Manazarta

gyara sashe
  1. "Muhammad Yunus takes oath as head of Bangladesh's interim government". Al Jazeera (in Turanci). 2024-08-08. Retrieved 2024-08-08.
  2. "The Nobel Peace Prize 2006". NobelPrize.org (in Turanci). Archived from the original on 26 July 2022. Retrieved 9 June 2020.
  3. "House and Senate Leaders Announce Gold Medal Ceremony for Professor Muhammad Yunus". Press Release, US Congress. March 5, 2013. Archived from the original on 29 August 2018.