Muhammad Nadanko
Rubutun tsutsaMuhammad Nadanko mawaki Kuma jarumi a fannin wasan barkwanci , shine yayi[1] fitacciyar wakar Nan Mai suna "Baba ya saki anti amarya" wakar "shinkafa da Miya".[2]. Dan kasar nijar ne Kuma jarumi a TikTok na barkwanci
Takaitaccen Tarihin Sa
gyara sasheMuhammad Nadanko jarumi ne a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood ta fannin wasannin barkwanci (comedy) , Yana da mata da yaro guda daya. Mawaki ne Wanda wakar sa ta fara shiga ko ina a sassan nijeriya musamman wakar da yayi Mai suna"shinkafa da Miya baba ya saki anti amarya".
Rasuwa
gyara sasheMuhammad Nadanko ya rasu sanadiyyar hadarin mota a hanyar sa ta dawowa nijeriya daga nijar [3] yayi hadarin a hanyar Kano daga nijar dashi da yar uwar sa da yaron sa Amma yaron be rasu ba ya sami karaya.
Wakokin sa sun hada da;
- Baba ze dada aure(baba ya saki anti amarya)
- haka Akai damu
- Likitocin nijar