Muhammad Kisoki
Muhammad Abdullahi wanda akafi sani da Kisoki, na daya daga cikin sarakunan kano daga shekara ta 1509 zuwa shekara 1565.Yayi shekara 56 a kan mulki daya daga cikin mafi tsawo a lokacin rumfawa[1]
Muhammad Kisoki | |
---|---|
Rayuwa | |
Sana'a |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Rayuwar farko
gyara sashekisoki danda ga sarki abdullahi dan rumfa lamis. kisoki yayi zamani a lokacin kakanhi inda ya kasance a kotun sa yana dan karami.yanaayin kwarjininshi tun yara karami hakan yasa mutane suke cewa wata rana tabbas zai gaji mahaifinshi,ya rike masaurartar kano
Ahalinsa da kuma rayuwar aurenshi
gyara sasheansamu magabata sun tabbar da yaranshi guda biyu,suma sunyi sarauta da yakubu dan dan tunus da kuma wna biyu wanda akema ikirari da muhammadu zaki
Manazarta
gyara sashe- ↑ Lange, Dierk (2009). "An Assyrian Successor State in West Africa. The Ancestral Kings of Kebbi as Ancient Near Eastern Rulers". Anthropos. 104 (2): 359–382. doi:10.5771/0257-9774-2009-2-359. ISSN 0257-9774. JSTOR 40467180.