Muhammad Ali Khan Bhutto ɗan siyasan Pakistan ne wanda ya taɓa zama memba na Majalisar Lardin Sindh, daga watan Mayun 2013 zuwa watan Mayun 2018.

Muhammad Ali Khan Bhutto
Rayuwa
Haihuwa Garhi Khuda Bakhsh (en) Fassara, 5 ga Yuni, 1966 (57 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Pakistan Peoples Party (en) Fassara

Rayuwar farko da ilimi gyara sashe

An haife shi a ranar 5 ga watan Yunin 1966 a Garhi Khuda Bakhsh .[1]

Ya karanta Bachelors of Arts a Jami'ar Shah Abdul Latif .[1]

Harkokin siyasa gyara sashe

An zaɓe shi a Majalisar lardin Sindh a matsayin ɗan takarar jam'iyyar Pakistan Peoples Party daga Mazaɓar PS-37 LARKANA-III a babban zaɓen Pakistan na shekarar 2013 .[2][3][4]

Manazarta gyara sashe

  1. 1.0 1.1 "Welcome to the Website of Provincial Assembly of Sindh". www.pas.gov.pk. Retrieved 15 January 2018.
  2. "2013 Sindh Assembly election result" (PDF). ECP. Archived (PDF) from the original on 28 January 2018. Retrieved 28 January 2018.
  3. Newspaper, the (14 May 2013). "Sindh Assembly seats". DAWN.COM. Retrieved 16 March 2018.
  4. "List of winners of Sindh Assembly seats". www.thenews.com.pk (in Turanci). Retrieved 16 March 2018.