Ammar Idris Muhammad wanda aka fi sani da Mraimdy, mawaki ne dan kasar Najeriya dake zaune a kasar Indiya, mawaki, marubuci kuma mai gudanarwa. Aikinsa ya fara ne a cikin 2011, yana ɗan shekara 16, lokacin da Hsg kungiya ya sanya hannu a matsayin ma wakinsu she kara dubu biyu da shabiyu.-zumba

Mraimdy is a Nigerian - Indian singer.

Daga wata shahararriyar waka mai suna Zumba Zumba da yayi da akasar Indiya. Mraimdy ya sanya ji dadi a zukatan ma biyansa, sannan kuma Mraimdy ya nuna ko karin sa kan wakoki. Waƙar gabaɗaya tare da Mraimdy.

www.mraimdy.com
Twitter [[1]]
Instagram [[2]]
Youtube [[3]]


(2019) Kuma da yawa sun fito da waƙoƙi guda ɗaya waɗanda har yanzu suke yawo a cikin duk dandamali na kiɗa da bidiyo akan yawo na Youtube.

  1. ASIAN AFRICAN AWARD
  2. AASI Archived 2023-02-01 at the Wayback Machine African india Association Awards da sauran kyaututtukan da aka zabo masa wadanda ba a ambata ba.

Cigaban sa

gyara sashe
  1. Mraimdy Bollywood music project release An fitar da ranar sanarwa ta indian News Media mai suna (Mid Day) Waƙar ta Elegant Eye Music, Mraimdy wakan ya fito ne a ranar 10 ga Yuni 2022.[4][5] Archived 2023-05-09 at the Wayback Machine