Moussa Dembélé (an haife shi a ranar 30 ga watan Oktoba 1988 a Guédiawaye)[1] ɗan wasan Senegal ne wanda ke fafatawa a gasar tsere. [2] Ya wakilci kasarsa a gasar Olympics ta bazara na shekarar 2012 amma an hana shi shiga gasar bayan faduwa a karo na 8. [3] [4]

Moussa Dembélé (hurdler)
Rayuwa
Haihuwa Guédiawaye (en) Fassara, 30 Oktoba 1988 (35 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Nauyi 78 kg
Tsayi 182 cm

Mafi kyawun sa na sirri shine daƙiƙa 13.70 a cikin shingaye na mita 110 (+1.5 m/s, Birnin New York 2013) da dakika 7.75 a cikin hurdles mitoci 60 (Hampton 2013).

Rikodin gasa gyara sashe

Shekara Gasa Wuri Matsayi Bayanan kula
Representing Template:SEN
2006 World Junior Championships Beijing, China 21st (h) 4 × 100 m relay 43.21
2007 African Junior Championships Ouagadougou, Burkina Faso 3rd 110 m hurdles (99 cm) 14.36
2011 All-Africa Games Maputo, Mozambique 5th 110 m hurdles 14.11
2012 African Championships Porto Novo, Benin 7th 110 m hurdles 14.32
Olympic Games London, United Kingdom 110 m hurdles DQ
2014 African Championships Marrakech, Morocco 8th (h) 110 m hurdles 14.231
7th 4 × 100 m relay 40.50
2016 World Indoor Championships Portland, United States 26th (h) 60 m hurdles 7.99

Manazarta gyara sashe

  1. "Moussa Dembele Bio, Stats, and Results" . Archived from the original on 2020-04-18.
  2. Moussa Dembélé at World Athletics
  3. "JO-ATHLETISME-REACTION : Moussa Dembélé ne comprend pas sa disqualification" .Empty citation (help)
  4. Jeux olympiques 2012 L’athlétisme sénégalais sur une bonne piste à Londres 25 July 2012