Mounkaila Garike Ide Barkire (an haife shi 19 Janairu 1972), wanda kuma aka fi sani da laƙabinsa Bappa, tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Nijar wanda ya taka leda a matsayin ɗan wasan gaba. Daga 1992 zuwa 1998, ya zura ƙwallaye bakwai a wasanni goma sha uku da ya buga wa tawagar kasar Nijar. [1]

Mounkaila Ide Barkire
Rayuwa
Haihuwa Nijar, 19 ga Janairu, 1972 (52 shekaru)
ƙasa Nijar
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Girmamawa gyara sashe

Sahel SC

  • Ligue 1 (Nijar) : 1996 [1]

Afrika Sports d'Abidjan

  • Ligue 1 (Ivory Coast) : 1999 [1]

Manazarta gyara sashe

  1. 1.0 1.1 1.2 Mounkaila Ide Barkire at National-Football-Teams.com