Mounia Meslem (an haife ta a Tébessa a ranar 24 ga watan Yuni 1961), ministar gwamnatin Aljeriya ce. [1] Matsayinta shine ministar haɗin kan ƙasa, harkokin iyali da mata.[2]

Mounia Meslem
minista

Rayuwa
Haihuwa Tebessa, 24 ga Yuni, 1961 (62 shekaru)
ƙasa Aljeriya
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Manazarta gyara sashe

  1. All Africa.com
  2. "Algerian embassy". Archived from the original on 2016-08-22. Retrieved 2016-08-05.