Moundou
Moundou (lafazi: /mundu/) birni ne, da ke a ƙasar Cadi. Shi ne babban birnin yankin Logone Occidental. Ndjamena yana da yawan jama'a 137,929, bisa ga jimillar 2012. An gina birnin Moundou a shekarar 1923.
Moundou | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Cadi | |||
Region of Chad (en) | Logone Occidental Region (en) | |||
Department of Chad (en) | Lac Wey Department (en) | |||
Babban birnin |
| |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 142,462 (2008) | |||
Labarin ƙasa | ||||
Altitude (en) | 413 m | |||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 8 Nuwamba, 1923 | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Hotuna
gyara sashe-
Coci a birnin Moundou na kasar Chadi
-
Birnin
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.