Mositi Torontle (an haife ta a shekara ta 1964) mawaƙiyqr baka ce kuma marubuciya 'yar ƙasar Botswana.[1]

Rayuwa gyara sashe

An haifi Mositi Torontle kuma ta girma a Francistown. Ta yi digiri a Jami'ar Botswana kuma ta yi aiki a matsayin malama.[1] Littafinta na shekarar 1993 The Victims yayi nazari akan shige da ficen aiki daga ƙasashe makwabta zuwa Afirka ta Kudu.[1][2]

Ayyuka gyara sashe

  • The Victims, 1993

Manazarta gyara sashe

  1. 1.0 1.1 1.2 Musa W. Dube (2012). "Mositi Toronto (1964-)". In Siga Fatima Jagne; Pushpa Naidu Parekh (eds.). Postcolonial African Writers: A Bio-bibliographical Critical Sourcebook. Routledge. pp. 466–70. ISBN 978-1-136-59397-0.
  2. Mary S. Lederer & Nobantu L. Sebotsa, 'Understanding the Rural-Urban Dichotomy in Mositi Torontle's The Victims and Unity Dow's Far and Beyon',' Research in African Literatures Vol. 41, No. 3, 2010.