Moses James (an haifeshi ranar 25, ga watan Yuni, 1968) ɗan damben Najeriya ne. Ya yi fafatawa a gasar walterweight na maza a gasar wasannin bazara a shekarar 1992 . [1]

Moses James
Rayuwa
Haihuwa 25 ga Yuni, 1968 (55 shekaru)
Sana'a
Sana'a boxer (en) Fassara
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe

  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Moses James Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 9 January 2019.