Moses Inwang
Moses Inwang, (an haife shi ranar talatin da daya 31 ga Janairun shekara ta alif ɗari tara da saba'in da takwas 1978) daraktan fina-finan Najeriya ne, furodusa, edita kuma marubucin allo wanda aka fi sani da fina-finai na gargajiya a cikin al'amuran Nollywood waɗanda ke magana da matsalolin al'umma da batutuwan da ba a cika yin rubuce-rubuce a cikin fina-finan Najeriya ba.
Moses Inwang | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Surulere, 1978 (45/46 shekaru) |
Sana'a | |
Sana'a | darakta da marubin wasannin kwaykwayo |
IMDb | nm4657969 |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.