Moroa

Sashin wani kauye ne a kaduna state, a Najeriya

Moroa (wanda ake wa lakabi da Moro'a da Marwa ; Tyap : Sholyia̱ ) Basarake ne na al'ummar Asholio ƙauyen karamar hukumar Kaura da ke kudancin jihar Kaduna yankin Middle Belt Najeriya.

Moroa
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Shugaban ƙasa Tagwai Sambo
Language used (en) Fassara Yaren Tyap
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Kaduna
Ƙaramar hukuma a NijeriyaKaura
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.