Morlik Keita
Morlik Keita (an haife shi 3 ga watan Satumbar shekarar 1994) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Laberiya wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida ga ƙungiyar rukunin farko ta Laberiya Mighty Barrolle da kuma ƙungiyar ƙasa ta Laberiya . [1]
Morlik Keita | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Laberiya, 3 Satumba 1994 (30 shekaru) | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
|
Manazarta
gyara sashe- ↑ Morlik Keita at National-Football-Teams.com