Morgane Belkhiter (An haife ta a ranar 23 ga watan Nuwamba shekara ta 1995) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Aljeriya wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga ASJ Soyaux-Charente da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Algeria . Ta fafata a Algeria a gasar cin kofin Afrika ta mata ta shekarar 2018, inda ta buga wasanni biyu.

Morgane Belkhiter
Rayuwa
Haihuwa La Ciotat (en) Fassara, 23 Nuwamba, 1995 (28 shekaru)
ƙasa Aljeriya
Faransa
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Football Association Marseille Féminin (en) Fassara2014-2015
FF Nîmes Métropole Gard (en) Fassara2015-2017
Q119519557 Fassara2017-2018
  Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Algeria2018-
  Olympique de Marseille (en) Fassara2018-2019
  FC Metz (en) Fassara2019-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 1.7 m

Manazarta gyara sashe


Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

Template:ASJ Soyaux squadTemplate:Algeria squad 2018 Africa Women Cup of Nations