Mona Ghoneim
Mona Ghoneim larabci: منى غنيم; b. 1955; Sunan farko wanda kuma ake rubuta shi Mauna) mawaƙiya ce na kiɗan gargajiya na zamani da ɗan pian 'yar kasar Masar. Ta kasance memba na gungun salon wakan na ƙarni na uku.
Mona Ghoneim | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Kairo, 1955 (68/69 shekaru) |
ƙasa | Misra |
Harshen uwa | Egyptian Arabic (en) |
Karatu | |
Makaranta | Cairo Conservatoire (en) |
Harsuna |
Larabci Egyptian Arabic (en) |
Sana'a | |
Sana'a | mai rubuta kiɗa da pianist (en) |
Kayan kida | piano (en) |
Ghoneim ta yi karatun fiyano tare da E. Puglisi kuma ta yi karatu tare da Gamal Abdel-Rahim a Conservatoire na Alkahira tun daga 1962; Ta kammala karatunta na digiri a a waka cikin shekara ta 1977 sannan kuma a 1978 ta samu digiri a kidan fiyano. Ta sami digiri na uku daga Jami'ar Kiɗa da Fasaha, Vienna, kuma tana aiki a matsayin farfesa a Sashen Gudanarwa da Haɗa a Cairo Conservatoire. Ta auri Rageh Daoud (b. 1954), wanda shi ma mawaki ne na Masar.
Ita ta rera wakokin chamba, sauti, da na fiyano, da kuma kiɗa a fim ɗin gaskiya wato Desert Safari.
Wakokinta
gyara sashe- Fantasia don fiyano da kuma orchestra