Mohana Bhogaraju[1][2][3][4] mawaƙiyar Indiya ce mai kiɗan taushi. Ta yi waƙoƙi na finafinan Telugu da Tamil.[5][6] Wakar "Manohari" daga fim din Baahubali: ba wai kawai ta kwankwasa kofar karin samun dama gare ta ba ne kawai har ma ta sa ta lashe lambar yabo ta "Radio Mirchi –Mirchi Music Upcoming Female Vocalist a shekarar 2015" wadda aka ba ta a Telugu Cinema.[7][8]

Mohana Bhogaraju
Rayuwa
ƙasa Indiya
Sana'a
Sana'a mawaƙi
Kayan kida murya
IMDb nm7448564

Kuruciya Da Karatu gyara sashe

Mohana ta kammala digirinta na farko a Bhojreddy Engineering College ta kuma yi karatun digiri na biyu MBA daga Jami'ar Osmania. [9]Tun yarinta, Mohana koyaushe tana da sha'awar Waƙa kuma ta halarci gasanni da yawa da aka gudanar a makarantu da kuma a ɗakunan taro na ƙabilu daban-daban kamar Ravindra Bharati, Thyagaraja Ghana Sabha, da sauransu tun tana ƙarama. Ta fara waka tun tana 'yar shekara 6, mahaifiyarta ita ce mutum ta farko da ta fahimci hazakarta kuma koyaushe tana ba ta damar halartar gasar kade-kade da yawa da ake gudanarwa a wurare daban-daban.[10]

Waƙoƙi gyara sashe

[11]

Shekara Take Harshe Daraktan kiɗa
2019 Sohne Sohne Harshen Punjabi Desi Routz
2021 Bullettu Bandi Telugu SK Baji

Manazarta gyara sashe

  1. "Mohana Bhogaraju : బుల్లెట్టు బండి పాట పాడిన అమ్మాయి ఎవరో తెలుసా." News18. 4 August 2021.
  2. "'బుల్లెట్టు బండి'కి అసలు సెలబ్రిటీ ఈ ఆంధ్రా పిల్లే..!". TV5 (India). 20 August 2021.
  3. "'మోహన' గానానికి క్రేజ్‌ పెరిగిన వేళ". Eenadu. 18 April 2021.
  4. "A bride's impromptu dance goes viral, scores a hit for a new song". Business Line. 29 August 2021.
  5. "Mohana Bhogaraju looks forward to a longer innings". telanganatoday.com. Retrieved 2018-10-03.
  6. "Mohana Bhogaraju hits all the right notes!". deccanchronicle.com. Retrieved 2018-10-03.
  7. "Mohana Bhogaraju : బుల్లెట్టు బండి పాట పాడిన అమ్మాయి ఎవరో తెలుసా." News18. 4 August 2021.
  8. "'బుల్లెట్టు బండి'కి అసలు సెలబ్రిటీ ఈ ఆంధ్రా పిల్లే..!". TV5 (India). 20 August 2021
  9. "'బుల్లెట్టు బండి'కి అసలు సెలబ్రిటీ ఈ ఆంధ్రా పిల్లే..!". TV5 (India). 20 August 2021
  10. "A bride's impromptu dance goes viral, scores a hit for a new song". Business Line. 29 August 2021.
  11. "Latest Telugu Songs 2018: Top 20 Telugu Songs, New Telugu Hit Music & Best Telugu Songs". radiomirchi.com. Retrieved 3 October 2018.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe