Mohammed ibn Idris al-Amrawi ( Larabci: محمد بن إدريس العمراوي‎ ; 1794-1847), ko kuma, cikakken suna , Abu Abdallah Mohammed ibn Idris ibn Mohammed bn Idris bn Mohammed bn Idris (sau uku) bn al-Hajj Mohammed al-Azammuri al-Amrawi al-Fasi mawaki ne daga Fes kuma wazirin Sultan Abderrahmane . Ya kasance daya daga cikin fitattun masana adabin Maroko a karni na 19. [1]

Mohammed ibn Idris al-Amrawi
Rayuwa
Haihuwa 1794
ƙasa Moroko
Harshen uwa Larabci
Mutuwa 1847
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a Ilimin Taurari da maiwaƙe

Bayanan kula

gyara sashe
  1. Mohammed Lakhdar, La Vie Littéraire au Maroc sous la dynastie alawite (1075/1311/1664-1894). Rabat: Ed. Techniques Nord-Africaines, 1971, p. 327-335