Mohammed Sabo
Mohammed Sabo yana iya nufin:
- Mohammed Sabo (dan siyasa), an haife shi a 1960, yayi sanata a Najeriya.
- Mohammed Sabo (dan dambe), an haife shi a shekarar 1967, dan damben Najeriya wanda ya shiga gasar wasannin Olympics na shekarar 1988 da 1992.
Mohammed Sabo | |
---|---|
Wikimedia disambiguation page (en) |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |