Mohammed Baroot ( Larabci :محمد باروت) (an haife shi a shekara ta 1987) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Daular Larabawa ne . A halin yanzu yana taka leda a matsayin mai tsaron gida.[1]

Mohammed Baroot
Rayuwa
Haihuwa Taraiyar larabawa, 7 ga Yuni, 1987 (37 shekaru)
ƙasa Taraiyar larabawa
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Kalba SCC (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe
  1. XS Studios. "محمد باروت". uae.agleague.ae. Retrieved 2017-02-19.