Mohammed Badawy
Badawy Mohamed Moneim (An haife shi a ranar 11 ga watan Janairu 1986)[1] ɗan wasan ƙwallon raga ne na ƙasar Masar.[2][3] A matsayinsa na memba na kungiyar kwallon raga ta maza ta Masar ya fafata a gasar Olympics ta shekarar 2008 da 2016 da kuma na shekarun 2010 da 2014 na duniya.[4] [5]
Mohammed Badawy | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Giza, 11 ga Janairu, 1986 (38 shekaru) |
ƙasa | Misra |
Harshen uwa | Egyptian Arabic (en) |
Karatu | |
Harsuna |
Larabci Egyptian Arabic (en) |
Sana'a | |
Sana'a | volleyball player (en) |
Mahalarcin
| |
Nauyi | 91 kg |
Tsayi | 197 cm |
Manazarta
gyara sashe- ↑ Mohamed Badawy . sports-reference.com
- ↑ Mohamed Badawy, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "Mohamed Badawy Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
- ↑ Badawy Mohamed Moneim . rio2016.com
- ↑ Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "Mohamed Badawy Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
- ↑ Badawy Mohamed Moneim Archived 2016-09-20 at the Wayback Machine. nbcolympics.com