Mohammed Amsif ( Larabci: محمد أمسيف‎  ; an haife shi a ranar 7 ga watan Fabrairu shekara ta 1989) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida na Jamus 2. Bundesliga kulob din SV Wehen Wiesbaden . [1] An haife shi a Jamus, ya wakilci Maroko a gasar Olympics ta bazara ta shekarar dubu biyu da goma sha biyu 2012, inda ya buga dukkan wasanninsu guda uku. [2]

Mohammed Amsif
Rayuwa
Haihuwa Düsseldorf, 7 ga Faburairu, 1989 (35 shekaru)
ƙasa Jamus
Moroko
Karatu
Harsuna Jamusanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Germany national under-18 football team (en) Fassara2006-200610
  Schalke 04 (en) Fassara2008-201000
FC Schalke 04 II (en) Fassara2008-2010230
  Germany national under-19 football team (en) Fassara2008-200810
  Germany national under-20 football team (en) Fassara2009-201060
FC Augsburg (en) Fassara2010-2014270
  Kungiyar kwallon kafa ta kasar Morocco2011-
  Morocco national under-20 football team (en) Fassara2012-201220
  Morocco national under-23 football team (en) Fassara2012-201230
FC Augsburg II (en) Fassara2013-201310
  1. FC Union Berlin (en) Fassara2014-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Lamban wasa 30
Nauyi 89 kg
Tsayi 187 cm

Ya halarci Gesamtschule Berger Feld . [3]

Manazarta

gyara sashe
  1. "TORHÜTER UNTERZEICHNET BIS JUNI 2023". SV Wehen Wiesbaden. 5 December 2022. Retrieved 13 December 2022.
  2. "Mohamed Amsif Bio, Stats, and Results". Olympics at Sports-Reference.com (in Turanci). Archived from the original on 2020-04-18. Retrieved 2017-11-21.
  3. "unsere erfolgreichsten Fussballschüler". Gesamtschule Berger Feld. Gesamtschule Berger Feld. Retrieved 25 July 2018.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe