Mohammed Alhousseini Alhassan
Dan wasan Ninkaya ne a Najeriya
Mohamed Lamine Alhousseini Alhassan (an haife shi a ranar 22 ga Yulin shekarar 1978) ɗan wasan ninƙaya ne na Nijar.[1] Ya yi fafatawa a Gasar Olympics ta bazara ta 2008 a gasar tseren mitoci 50 na maza.[2] Ya kuma sanya lamba 4 a lokacin bazarar wasan na biyu na zagaye na farko tare da lokacin daƙiƙa 30.90[3] kuma ya sanya 95 gaba ɗaya.[4]
Mohammed Alhousseini Alhassan | |
---|---|
mutum | |
Bayanai | |
Jinsi | namiji |
Ƙasar asali | Nijar |
Suna | Mohamed |
Shekarun haihuwa | 22 ga Yuli, 1978 |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | swimmer (en) |
Wasa | ninƙaya |
Participant in (en) | 2008 Summer Olympics (en) |
Manazarta
gyara sashe- ↑ https://web.archive.org/web/20120502045617/http://www.swifterhigher.com/beijing-2008-day-06/
- ↑ https://mashable.com/archive/smaller-olympic-countries
- ↑ https://www.abc.net.au/olympics/2008/results/sw/mens-swimming-50m-freestyle.htm?result=s30969
- ↑ https://www.espn.com/olympics/summer08/fanguide/athlete?id=24508