Mohammed Al-Mansor ( Larabci: محمد المنصور‎ ; an haifi shi 9 ga Yulin shekara ta 1948) ɗan wasan kwaikwayo ne na kasar Kuwaiti. Kuma ya fito ne daga dangin 'yan wasan kwaikwayo.

Mohammed Al-Mansor
Rayuwa
Haihuwa Kuwait, 9 ga Yuli, 1948 (75 shekaru)
ƙasa Kuwait
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a Jarumi da dan wasan kwaikwayon talabijin
Mohammed Al-Mansor

Fina-finai gyara sashe

Manazarta gyara sashe

Hanyoyin haɗin waje gyara sashe