Mohammed Al-Bakri dan wasan kwallon kafa na kasar Qatar ne wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron raga ga Al-Duhail, sannan da kuma kungiyar Qatar . [1]

Mohammed Al-Bakri
Rayuwa
Haihuwa Doha, 28 ga Maris, 1997 (27 shekaru)
ƙasa Qatar
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Qatar national under-20 football team (en) Fassara-
El Jaish SC (en) Fassara-201410
Al-Duhail SC (en) Fassara2015-240
  Qatar national football team (en) Fassara2017-202040
Al-Markhiya Sports Club (en) Fassaraga Faburairu, 2018-ga Yuni, 201840
Al-Khor Sports Club (en) Fassaraga Yuli, 2018-ga Yuni, 2019170
Al-Shahaniya Sports Club (en) Fassaraga Yuli, 2019-Disamba 2019
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Tsayi 181 cm

Ayyuka gyara sashe

Al Bakri ya kasance cikin tawagar Qatar don gasar cin kofin kasashen Afirka ta AFC na Shekarar 2019 a Hadaddiyar Daular Larabawa.

Kididdigar aiki gyara sashe

Na duniya gyara sashe

As of 24 March 2018
Qatar
Shekara Ayyuka Goals
2017 1 0
2018 1 0
Jimla 2 0

Manazarta gyara sashe

Hanyoyin haɗin waje gyara sashe

  1. Mohammed Al-Bakri at Soccerway