Mohamed Elmi Abar ƙwararren manajan wasan ƙwallon ƙafa ne dan kasar Djibouti . Daga watan Mayun zuwa Oktobar 2008 ya horar da tawagar ƙwallon ƙafa ta Djibouti . [1]

Mohammed Abar
Rayuwa
Haihuwa Jibuti, 20 century
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football manager (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Manazarta

gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe