Mohamed Zran (an haife shi 23 ga Agusta 1959) darektan fina-finan Tunisiya ne kuma marubucin fim. Fim ɗin sa Le casseur de pierres an nuna shi a cikin sashin Un Certain Regard a 1990 Cannes Film Festival.[1]

Mohamed Zran
Rayuwa
Haihuwa Zarzis (en) Fassara, 23 ga Augusta, 1959 (64 shekaru)
ƙasa Tunisiya
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a darakta, marubin wasannin kwaykwayo da Jarumi
IMDb nm0958110

Fim gyara sashe

Darakta gyara sashe

Jarumi gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. "Festival de Cannes: Le casseur de pierres". festival-cannes.com. Retrieved 2009-08-08.

Hanyoyin Hadi na waje gyara sashe