Mohamed Abdelmonem
Mohamed Abdelmonem El-Sayed Mohamed Ahmed (An haife shi 1 ga fabrairu 1999) ya kasance ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Kasar Masar wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga Al Ahly da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Masar. Abdelmonem ya buga wasan karshe na 2021 na AFCON da kasar Senegal[1]