Mohamad Khasseri Othman
Mohamad Khasseri bin Othman tsohon dan wasan nakasassu ne kuma ɗan kasar Maleahiya, wanda ya ci lambar tagulla a wasannin nakasassu na shekarar 1992 a kasar Sulaim da ke garin Barcelona.[1][2]
Mohamad Khasseri Othman | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Maleziya |
Sana'a |
Manazarta gyara sashe
- ↑ "Athletics - Men's High Jump B2". International Paralympic Committee. Retrieved 18 August 2021.
- ↑ "5 Malaysian Paralympian Heroes That Nobody Talks About Today". 14 September 2016. Retrieved 18 August 2021.
Hanyoyin haɗin waje gyara sashe
- Mohamad Khasseri Othman at the International Paralympic Committee