Moggie Mbaakanyi 'yar siyasa ce daga Botswana tare da jam'iyyar Democratic Party ta Botswana. [1] Mbaakanyi tayi aiki a majalisar dokokin Botswana ta 9. Mbaakanyi ta zama shugaban kungiyar mata ta Botswana a fagen siyasa. [2]

Manazarta gyara sashe

  1. "Mbaakanyi in hot soup for celebrating her primaries victory". Sunday Standard. February 10, 2008. Retrieved February 28, 2024.
  2. Baputaki, Chandapiwa (October 22, 2010). "Mbaakanyi leads new women's caucus". Mmegi Online. Retrieved February 28, 2024.