Mirriah gari ne, da ke a yankin Zinder, a ƙasar Nijar. Shi ne babban birnin sashen Mirriah. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 60 805 ne.

Mirriah

Wuri
Map
 13°42′37″N 9°09′20″E / 13.7103°N 9.1555°E / 13.7103; 9.1555
JamhuriyaNijar
Yankin NijarYankin Zinder
Department of Niger (en) FassaraMirriah (sashe)
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 80,126 (2012)
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara 410 m
Sun raba iyaka da
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Mare de Falki Mirriah
Mirriah acikin launin ja a taswirar Nijar