Miroslav Haraus
Miroslav Haraus (an haife shi 1 ga Agusta 1986[1]) ɗan wasan ƙwallon ƙafa na Slovak ne. Ya fara samun lambar yabo a cikin 2010, amma ya ci zinarensa na farko a wasannin nakasassu na lokacin hunturu na 2018.[2]
Miroslav Haraus | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Prešov (en) , 1 ga Augusta, 1986 (38 shekaru) |
ƙasa | Slofakiya |
Karatu | |
Harsuna | Slovak (en) |
Sana'a | |
Sana'a | skier (en) da Paralympic athlete (en) |
Mahalarcin
|
Ya lashe lambar yabo ta tagulla a gasar babbar gasar slalom ta maza a gasar wasannin nakasassu ta lokacin sanyi na shekarar 2022 da aka gudanar a birnin Beijing na kasar Sin.[3][4]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Alpine Skiing | Athlete Profile: Miroslav HARAUS - Pyeongchang 2018 Paralympic Winter Games". pyeongchang2018.com. Archived from the original on 2018-03-15. Retrieved 2018-03-18.
- ↑ "Slovakia has a total of five Paralympic gold medals". spectator.sme.sk. Retrieved 2018-03-18.
- ↑ Houston, Michael (10 March 2022). "Teenager Aigner wins second gold of Beijing 2022 Paralympics in giant slalom". InsideTheGames.biz. Retrieved 10 March 2022.
- ↑ "Alpine Skiing Results Book" (PDF). 2022 Winter Paralympics. Archived from the original (PDF) on 13 March 2022. Retrieved 13 March 2022.