Mina El Hammani[1] (Larabci: ﻣﻴﻨﺎ ﺍﻟﻟﻤﺎﻧﻲ ; an haife ta ne a ranar 29 ga watan Nuwamba a shekarar 1993)[2] 'yar wasan kwaikwayon kasar Spaniya ce wacce aka fi sani da rawar da ta taka na 'Nadia' a cikin jerin shirye-shiryen talabijin mai dogon zango na Élite.[3]

Mina El Hammani
Rayuwa
Haihuwa Madrid, 29 Nuwamba, 1993 (30 shekaru)
ƙasa Ispaniya
Moroko
Argentina
Harshen uwa Abzinanci
Yaren Sifen
Karatu
Harsuna Larabci
Yaren Sifen
Abzinanci
Sana'a
Sana'a Jarumi da darakta
IMDb nm7263767

Rayuwar Farko

gyara sashe

An haifi Mina El Hammani kuma ta girma a garin Madrid. Iyalinta 'yan asalin kasar Morocco ne. Ta fara aikin wasan kwaikwayo a shekarar 2014.[4]

Manazarta

gyara sashe