Asibitin Sojoji wanda a da ake kira Delta Clinic wani wurin kiwon lafiya ne na Sojoji a New GRA, Port Harcourt, Jihar Ribas, Najeriya. [1] Kamfanin Shell-BP ne ya gina shi a farkon shekarun 60s don zama cibiyar kula da lafiya ga ’yan ƙasashen waje da ma’aikatan kamfanin. A halin yanzu asibitin mallakar gwamnatin Najeriya ne. [2]

Military Hospital, Port Harcourt
military hospital (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Wuri
Map
 4°49′36″N 7°00′11″E / 4.8267°N 7.0031°E / 4.8267; 7.0031
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar rivers
Ƙaramar hukuma a NijeriyaPort Harcourt (karamar hukuma)
Port settlement (en) FassaraPort Harcourt

Duba kuma gyara sashe

  • Asibitin soja
  • Jerin asibitocin Fatakwal

Kara karantawa gyara sashe

  • Stokel-Walker, Chris. African Lions: The Colonial Geopolitics of Africa's Gas & Oil (2011), Introduction pp 12–13
  • Udo, Reuben K. Geographical Regions of Nigeria (1970), Problems of the Nigerian cocoa industry 29 Impact of the oil industry on the areas of operation pp 62–63

Manazarta gyara sashe

  1. "Saro-Wiwa, Ken, 1941-1995". ProQuest. Retrieved 3 October 2015. In his prison letter written in the Military Hospital, Port Harcourt, in May of that year, Saro-Wiwa asserts
  2. "infections of military significance oral abstracts" (PDF). International Committee of Military Medicine. Archived from the original (PDF) on 4 October 2015. Retrieved 3 October 2015.