Mike Fokoroni (wanda kuma aka rubuta Mike Fokorani; an haife shi a ranar 5 ga watan Yuli 1976) ɗan wasan tseren nesa (Long-distance runner) ne na Zimbabwe. Mafi kyawun lokacinsa na gudun marathon shi ne 2:13:17, wanda ya samu a watan Agustan shekarar 2008, ya zama na 11 a gasar Olympics ta Beijing. A watan Yunin 2013 ya zo na 8 don samun lambar zinare a cikin Comrades ultramarathon na 87 km. [1]

Mike Fokoroni
Rayuwa
Haihuwa 10 ga Janairu, 1977 (47 shekaru)
ƙasa Zimbabwe
Sana'a
Sana'a marathon runner (en) Fassara
Athletics
Sport disciplines marathon (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Mike Fokoroni a lokacin Comrades ultramarathon

Fokoroni ya lashe gasar Two Ocean Marathon na shekarar 2016.

Nasarorin da aka samu gyara sashe

Shekara Gasa Wuri Matsayi Taron Bayanan kula
Representing Template:ZIM
2007 World Championships Osaka, Japan 16th Marathon 2:21:52

Manazarta gyara sashe

  1. Ncube, Chris (5 June 2013). "Fokoroni slams sponsor pressure" . The Zimbabwean . Archived from the original on 10 July 2013. Retrieved 10 July 2013.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

  • Mike Fokoroni at World Athletics