Miguel Ángel Zavala (an haife shi ranar 13 ga watan Afrilun 1961) ɗan ƙasar Mexico ne. Ya yi takara a gasar dandalin mita 10 na maza a gasar Olympics ta bazarar 1984.[1]

Miguel Ángel Zavala
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi namiji
Suna Miguel
Shekarun haihuwa 13 ga Afirilu, 1961
Sana'a competitive diver (en) Fassara
Wasa diving (en) Fassara

Manazarta gyara sashe

  1. "Miguel Ángel Zavala". Olympedia. Retrieved 20 May 2020.