Michael Olakigbe
Michael Olakigbe Michael Oluwakorede Olakigbe (an haife shi 6 ga watan afrilu, shekara ta 2004) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Ingila wanda ke taka leda a matsayin winger don ƙungiyar Premier League Brentford. [1]
Michael Olakigbe | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Lambeth (en) , 6 ga Afirilu, 2004 (20 shekaru) | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
|
Manazarta
gyara sashe- ↑ "2022/23 Premier League squad lists". www.premierleague.com (in Turanci). Retrieved 14 September 2022.