Meriem Bidani
Rayuwa
Haihuwa 7 ga Yuli, 1972 (51 shekaru)
ƙasa Moroko
Harshen uwa Abzinanci
Karatu
Harsuna Larabci
Abzinanci
Sana'a
Sana'a taekwondo athlete (en) Fassara
Nauyi 66 kg
Tsayi 178 cm

Meriem Bidani (an haife ta a ranar 7 ga watan Yulin shekara ta 1972) 'yar wasan Taekwondo ce ta Maroko.

Ta yi gasa a gasar Olympics ta bazara ta 2000 a Sydney . [1] Ta lashe lambar zinare a Gasar Cin Kofin Afirka ta Taekwondo ta 1996 a Johannesburg . [2]

Bayanan da aka ambata gyara sashe

  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Meriem Bidani". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 6 July 2019.
  2. "BIDANI, Meriem". taekwondodata.com. Archived from the original on 26 March 2020. Retrieved 6 July 2019.